Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Purification: By fire, for things that resist fire
Ayoyi game da By fire, for things that resist fire
da dukan abin da wuta ba ta iya ci, dole yă shiga wuta sa’an nan zai zama da tsabta. Amma dole a kuma tsarkake ta da ruwan tsarkakewa. Duk abin da wuta za tă iya ci, dole a shigar da ita a ruwan tsarkakewa.