Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophetesses: Noadiah
Ayoyi game da Noadiah
Ya Allahna, ka tuna da Tobiya da Sanballat, saboda abin da suka yi; ka kuma tuna da annabiya Nowadiya da sauran annabawa waɗanda suke ƙoƙari su tsorata ni.