Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophetesses: General references
Ayoyi game da General references
“To, ɗan mutum, ka kafa idonka a kan ’yan matan mutanenka waɗanda suke annabci bisa ga ra’ayinsu. Yi annabci a kansu
“Daga baya kuma, zan zuba Ruhuna a bisan dukan mutane. ’Ya’yanku maza da mata za su yi annabci, tsofaffinku za su yi mafarkai, matasanku za su ga wahayoyi.
Har ma a bisan bayina, maza da mata, zan zuba Ruhuna a kwanakin nan.