Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophetesses: Jezebel
Ayoyi game da Jezebel
Duk da haka, ina da wannan game da kai. Kana haƙuri da matan nan Yezebel, wadda take kira kanta annabiya. Ta wurin koyarwarta tana ɓad da bayina ga yin fasikanci suka kuma ci abincin da aka miƙa wa gumaka.