Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Procrastination: Performance of vows

2 ayoyi · 15 fannoni

Nemi "Procrastination"

Ayoyi game da Performance of vows

  1. In fa kuka yi alkawari ga Ubangiji Allahnku, to, kada ku yi jinkirin cikawa, gama tabbatacce Ubangiji Allahnku zai neme shi daga gare ku, za ku kuma zama masu laifin zunubi.

  2. Sa’ad da ka yi alkawari ga Allah, kada ka ɓata lokaci wajen cika shi. Ba ya jin daɗin wawaye; ka cika alkawarinka.