Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Private Prayer: Nothing should hinder
Ayoyi game da Nothing should hinder
To, da Daniyel ya ji labarin cewa an fitar da doka, sai ya tafi gidansa a ɗakinsa na sama inda tagogin ɗakin suke duban wajen Urushalima. Sau uku yakan durƙusa yă yi addu’a yana yin godiya ga Allahnsa, kamar yadda ya saba yi.