Skip to content

Gethsemane

2 verses

31.7700, 35.2300 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Gethsemane

  1. Sa’an nan Yesu ya tafi da almajiransa zuwa wani wurin da ake kira Getsemane, ya ce musu, “Ku zauna nan, in je can in yi addu’a.”

  2. Suka tafi wani wurin da ake kira Getsemane, Yesu ya kuma ce wa almajiransa, “Ku zauna a nan, yayinda ni kuwa in yi addu’a.”