Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Private Prayer: Commanded
Ayoyi game da Commanded
Amma sa’ad da kake addu’a, sai ka shiga ɗakinka, ka rufe ƙofa, ka yi addu’a ga Ubanka wanda ba a gani. Ubanka kuwa mai ganin abin da ake yi a ɓoye, zai sāka maka.