Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ploughing: The breaking up or tilling of the earth

2 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da The breaking up or tilling of the earth

  1. Ga abin da Ubangiji yana ce wa mutanen Yahuda da kuma na Urushalima. “Ku nome ƙasarku kuma kada ku yi shuka cikin ƙayayyuwa.

  2. Ku shuka wa kanku adalci, ku girbe ’ya’yan jinƙai marar ƙarewa, ku kuma nome ƙasar da ba a nome ba; gama lokaci ne na neman Ubangiji, sai ya zo ya zubo adalci a kanku.