Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ploughing: Of a severe course of affliction
Ayoyi game da Of a severe course of affliction
Efraim horarriyar karsana ce mai son sussuka; saboda haka zan sa karkiya a kyakkyawan wuyanta. Zan bi da Efraim, Dole Yahuda yă yi noma, dole kuma Yaƙub yă ja garman noma.