Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ploughing: (Attention and constancy required in,) of continued devotedness
Ayoyi game da (Attention and constancy required in,) of continued devotedness
Yesu ya amsa ya ce, “Babu wani da yakan sa hannunsa a garman shanu, sa’an nan ya waiwaya baya, da ya isa ya shiga hidima a cikin mulkin Allah ba.”