Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pharisees: Reject Christ

4 ayoyi · 7 fannoni

Ayoyi game da Reject Christ

  1. Sa’an nan waɗansu Farisiyawa da malaman dokoki suka ce masa, “Malam, muna so mu ga wata alama mai banmamaki daga gare ka.”

  2. Sai ya amsa ya ce, “Mugaye da masu zinan zamanin nan suna neman wata alama mai banmamaki! Amma babu wadda za a nuna musu, sai dai alama ta annabi Yunana.

  3. Sai almajiran suka zo wurinsa suka ce, “Ka san cewa Farisiyawa ba su ji daɗi sa’ad da suka ji wannan ba?”

  4. Akwai wani daga cikin masu mulki ko cikin Farisiyawan da ya gaskata da shi?