Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace: Pray for that of the church
Ayoyi game da Pray for that of the church
Ku yi addu’a don salamar Urushalima, “Bari waɗanda suke ƙaunarki su zauna lafiya.
Bari salama ta kasance a katangarki zaman lafiya kuma a fadodinki.”
Saboda ’yan’uwana da kuma abokaina, zan ce, “Salama tă kasance tare da ke.”