Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace: God is the author of

3 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da God is the author of

  1. Yana ba da salama ga iyakokinki yana kuma ƙosar da ke da alkama mafi kyau.

  2. Ni ne na siffanta haske na kuma halicci duhu, ni ne nake ba da nasara in kuma jawo bala’i; ni, Ubangiji ne ke aikata dukan waɗannan abubuwa.

  3. Gama Allah, ba Allah mai sa rikicewa ba ne, sai dai mai salama. Kamar yadda yake a dukan ikkilisiyoyi na tsarkaka.