Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace: Endeavour to have will all men
Ayoyi game da Endeavour to have will all men
Ku yi iya ƙoƙarinku, in zai yiwu, ku yi zaman lafiya da kowa.
Ku yi iyakacin ƙoƙari ku yi zaman lafiya da kowa, ku kuma zama masu tsarki; gama in ban da tsarki ba babu wanda zai ga Ubangiji.