Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace: Endure his chastisements
Ayoyi game da Endure his chastisements
“Mai albarka ne wanda Allah yake yi masa gyara in mutumin ya yi kuskure; saboda haka kada ka guje wa horon Maɗaukaki.
Gama za ka zauna lafiya da duwatsu a gonaki, kuma manyan namun jeji za su yi zaman salama da kai.
Za ka zauna lafiya a cikin tenti naka, za ka ƙirga kayanka za ka samu kome na nan.