Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Palaces: Called the house of the kingdom
Ayoyi game da Called the house of the kingdom
Solomon ya ba da umarni don a gina haikali domin sunan Ubangiji da kuma fada wa kansa.
Hiram ya ƙara da cewa, “Yabo ga Ubangiji, Allah na Isra’ila, wanda ya yi sama da ƙasa! Ya ba Sarki Dawuda ɗa mai hikima, cike da wayo da kuma sani, wanda zai gina haikali domin Ubangiji da kuma fada wa kansa.