Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Palaces: Surrounded with gardens
Ayoyi game da Surrounded with gardens
Sa’ad da waɗannan kwanaki suka wuce, sai sarki ya yi liyafa a cikin lambun da aka shinge na fadar sarki wadda ta ɗauki kwana bakwai wa dukan mutane daga ƙarami har zuwa babba, waɗanda suke zama a masarautar Shusha.