Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Missions: The first to do homage to the Messiah were heathen
Ayoyi game da The first to do homage to the Messiah were heathen
Suka shiga gidan, suka kuwa ga yaron tare da mahaifiyarsa Maryamu. Suka durƙusa har ƙasa, suka yi masa sujada. Sa’an nan suka kunce dukiyarsu, suka miƙa masa kyautai na zinariya da na turare da na mur.