Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Micah

12 ayoyi · 5 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Mefiboshet yana da wani ƙaramin ɗa sunansa Mika, dukan iyalin gidan Ziba kuwa bayin Mefiboshet ne.

  2. Mika, Reyahiya, Ba’al,

  3. Ɗan Yonatan shi ne, Merib-Ba’al wanda ya zama mahaifin Mika.

  4. ’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tereya da Ahaz.

  5. Ɗan Yonatan shi ne, Merib-Ba’al wanda shi ne mahaifin Mika.

  6. ’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tareya da Ahaz.

  7. ’Ya’yan Uzziyel maza su ne, Mika na fari da Isshiya na biyu.

  8. Ɗan Uzziyel shi ne, Mika; daga ’ya’yan Mika maza, Shamir.

  9. Ɗan’uwan Mika shi ne, Isshiya; daga ’ya’yan Isshiya maza, Zakariya.

  10. Ya ba da waɗannan umarnai ga Hilkiya, Ahikam ɗan Shafan, Abdon ɗan Mika, Shafan magatakarda da kuma Asahiya mai hidimar sarki.

  11. Amma ku abokaina ƙaunatattu, ku tuna da abin da manzannin Ubangijinmu Yesu Kiristi suka faɗa a dā.

  12. Sun ce muku, “A kwanakin ƙarshe za a kasance da masu ba’a waɗanda za su bi sha’awace-sha’awacensu na rashin tsoron Allah.”