Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Micah: 3. Called Micha, son of Mephibosheth
Ayoyi game da 3. Called Micha, son of Mephibosheth
Mefiboshet yana da wani ƙaramin ɗa sunansa Mika, dukan iyalin gidan Ziba kuwa bayin Mefiboshet ne.
Ɗan Yonatan shi ne, Merib-Ba’al wanda ya zama mahaifin Mika.
’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tereya da Ahaz.
Ɗan Yonatan shi ne, Merib-Ba’al wanda shi ne mahaifin Mika.
’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tareya da Ahaz.