Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Micah: 4. Called Michah, a Kohathite
Ayoyi game da 4. Called Michah, a Kohathite
’Ya’yan Uzziyel maza su ne, Mika na fari da Isshiya na biyu.
Ɗan Uzziyel shi ne, Mika; daga ’ya’yan Mika maza, Shamir.
Ɗan’uwan Mika shi ne, Isshiya; daga ’ya’yan Isshiya maza, Zakariya.