Skip to content

Ahaz

4 ayoyi · 5 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Ahaz

  1. ’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tereya da Ahaz.

  2. Ahaz shi ne mahaifin Yehowadda, Yehowadda shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.

  3. ’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tareya da Ahaz.

  4. Ahaz shi ne mahaifin Yada, Yada shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.