Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moza

5 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Efa ƙwarƙwarar Kaleb ita ce mahaifiyar Haran, Moza da Gazez. Haran shi ne mahaifin Gazez.

  2. Ahaz shi ne mahaifin Yehowadda, Yehowadda shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.

  3. Moza shi ne mahaifin Bineya; Rafa, Eleyasa da kuma Azel.

  4. Ahaz shi ne mahaifin Yada, Yada shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.

  5. Moza shi ne mahaifin Bineya; Refahiya, Eleyasa da kuma Azel.