Tsallake zuwa abun ciki

Jarah

2 ayoyi · 4 'yan gida

An kuma san shi da: Jehoadah

Ayoyin da suka ambaci Jarah

  1. Ahaz shi ne mahaifin Yehowadda, Yehowadda shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.

  2. Ahaz shi ne mahaifin Yada, Yada shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.