Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ahaz
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tereya da Ahaz.
’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tareya da Ahaz.
Ahaz shi ne mahaifin Yada, Yada shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.