Eleasah
An kuma san shi da: Eshek
Ayoyin da suka ambaci Eleasah
Moza shi ne mahaifin Bineya; Rafa, Eleyasa da kuma Azel.
’Ya’yan ɗan’uwansa Eshek su ne, Ulam ɗan farinsa, Yewush ɗansa na biyu da Elifelet na uku.
Moza shi ne mahaifin Bineya; Refahiya, Eleyasa da kuma Azel.