Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moza: 2. A Benjamite
Ayoyi game da 2. A Benjamite
Ahaz shi ne mahaifin Yehowadda, Yehowadda shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.
Moza shi ne mahaifin Bineya; Rafa, Eleyasa da kuma Azel.
Ahaz shi ne mahaifin Yada, Yada shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.
Moza shi ne mahaifin Bineya; Refahiya, Eleyasa da kuma Azel.