Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Measures: (The measure of the stature of Christ,) of perfection
Ayoyi game da (The measure of the stature of Christ,) of perfection
Wannan zai ci gaba har sai mun zama ɗaya a cikin bangaskiya da kuma ta wurin fahimtarmu na Ɗan Allah. Sa’an nan za mu zama balagaggu, kamar yadda Kiristi yake, mu kuma zama gaba ɗaya cikakku kamar sa.