Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Measures: (Drinking water, by measure) of severe famine
Ayoyi game da (Drinking water, by measure) of severe famine
Haka ma ka auna kashi ɗaya bisa shida na garwan ruwa ka sha shi a ƙayyadadden lokaci.
Sa’an nan ya ce mini, “Ɗan mutum, zan yanke tanadin abinci a Urushalima. Mutane za su auna abincin da za su ci da tsoro su kuma auna ruwan da za su sha cikin fargaba,