Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Love to Man: Is the second great commandment

3 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Is the second great commandment

  1. Yesu ya amsa ya ce, “ ‘Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka da dukan ranka da kuma dukan hankalinka.’

  2. Wannan, ita ce doka ta fari da kuma mafi girma.

  3. Ta biye kuma kamar ta farkon take. ‘Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.’