Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Love to Man: Is the fulfilling of the law
Ayoyi game da Is the fulfilling of the law
Kada hakkin kowa yă zauna a kanku, sai dai na ƙaunar juna, don mai ƙaunar maƙwabcinsa ya cika Doka ke nan.
Umarnan nan, “Kada ka yi zina.” “Kada ka yi kisankai.” “Kada ka yi sata.” “Kada kuma ka yi ƙyashi.” Da dai duk sauran umarnai an ƙunshe su ne a wannan kalma “Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.”
Ƙauna ba ta cutar da maƙwabci. Saboda haka ƙauna cika Doka ce.