Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Love to Man: Onesiphorus

3 ayoyi · 73 fannoni

Nemi "Love to Man"

Ayoyi game da Onesiphorus

  1. Bari Ubangiji yă yi wa iyalin Onesiforus jinƙai, domin sau da dama yakan wartsakar da ni, bai kuma ji kunyar sarƙoƙina ba.

  2. A maimakon haka ma, sa’ad da yake a Roma, ya neme ni ido a rufe sai da ya same ni.

  3. Bari Ubangiji yă sa yă sami jinƙai daga Ubangiji a wancan ranar! Ka sani sarai yadda ya taimake ni a hanyoyi dabam-dabam a Afisa.