Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jair: 2. A judge of Israel
Ayoyi game da 2. A judge of Israel
Bayansa kuma sai Yayir daga Gileyad, wanda ya shugabanci Isra’ila shekara ashirin da biyu.
Yana ’ya’ya talatin, waɗanda suke hawan jakuna talatin. Sun shugabanci birane talatin a Gileyad, har wa yau ana ce da biranen Hawwot Yayir.
Sa’ad da Yayir ya mutu, sai aka binne shi a Kamon.