Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jair: 1. Son of Manasseh, founder of twenty-three cities in Gilead
Ayoyi game da 1. Son of Manasseh, founder of twenty-three cities in Gilead
Segub shi ne mahaifin Yayir, wanda ya yi mulkin garuruwa uku a Gileyad.
(Amma Geshur da Aram suka ƙwace Hawwot Yayir da kuma Kenat tare da ƙauyukan kewayenta, garuruwa sittin.) Dukan waɗannan su ne zuriyar Makir mahaifin Gileyad.