Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Husbands: Should have but one wife

6 ayoyi · 15 fannoni

Ayoyi game da Should have but one wife

  1. Amma a farkon halitta, Allah ya ‘halicce su miji da mace.’

  2. ‘Saboda wannan dalili, mutum zai bar mahaifinsa da mahaifiyarsa, yă manne wa matarsa,

  3. su biyun kuma za su zama jiki ɗaya.’Saboda haka, su ba mutum biyu ba ne, amma mutum ɗaya.

  4. Amma da yake fasikanci ya yi yawa, ya kamata kowane mutum yă kasance da matarsa, kowace mace kuma da mijinta.

  5. Ya kamata miji yă cika hakkinsa na aure ga matarsa. Haka kuma matar ta yi ga mijinta.

  6. Jikin matar ba nata ne kaɗai ba, amma na mijinta ne ma. Haka ma jikin mijin, ba na shi ne kaɗai ba, amma na matarsa ne ma.