Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Husbands: To consult with them
Ayoyi game da To consult with them
Saboda haka Yaƙub ya aika a ce wa Rahila da Liyatu su zo jeji inda garkunan suke.
Sai ya ce musu, “Na ga cewa halin mahaifinku gare ni ba kamar yadda dā yake ba, amma Allah na mahaifina yana tare da ni.
Kun san cewa na yi aiki wa mahaifinku da dukan ƙarfina,
duk da haka mahaifinku ya cuce ni ta wurin sauya albashina sau goma. Amma dai, Allah bai yardar masa yă yi mini lahani ba.