Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Fatherless: Punish those who oppress

3 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Punish those who oppress

  1. Kaiton waɗanda suke kafa dokokin rashin gaskiya, waɗanda suke ba da ƙa’idodin danniya,

  2. don su hana matalauta hakkinsu su kuma ƙi yin shari’ar gaskiya a kan waɗanda suke zaluntar mutanena, suna ƙwace wa gwauraye dukiyarsu suna kuma yi wa marayu ƙwace.

  3. Me za ku yi a ranan nan ta hukunci, sa’ad da masifa ta zo daga nesa? Ga wa za ku tafi don neman taimako? Ina za ku bar dukiyarku?