Skip to content

Beth-millo

2 verses · 2 known names

An kuma san shi da: Millo

32.2100, 35.2800 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Beth-millo

  1. Sa’an nan duka ’yan ƙasar Shekem da Bet Millo suka taru kusa da babban itacen wajen ginshiƙi a Shekem don a naɗa Abimelek sarki.

  2. Amma in ba haka ba, bari wuta ta fito daga Abimelek ya cinye ku, ’yan ƙasar Shekem da Bet Millo, bari wuta kuma daga wurinku ’yan ƙasar Shekem da Bet Millo ta cinye Abimelek!”