Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Millo

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sa’an nan duka ’yan ƙasar Shekem da Bet Millo suka taru kusa da babban itacen wajen ginshiƙi a Shekem don a naɗa Abimelek sarki.

  2. Amma in ba haka ba, bari wuta ta fito daga Abimelek ya cinye ku, ’yan ƙasar Shekem da Bet Millo, bari wuta kuma daga wurinku ’yan ƙasar Shekem da Bet Millo ta cinye Abimelek!”