Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da False Prophets: Called foolish prophets
Ayoyi game da Called foolish prophets
“Ɗan mutum, yi annabci a kan annabawan Isra’ila waɗanda suke annabci yanzu. Ka faɗa wa waɗanda suke annabci bisa ga ra’ayinsu cewa, ‘Ku ji maganar Ubangiji!