Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da False Prophets: Lies in the name of the Lord
Ayoyi game da Lies in the name of the Lord
Sai Ubangiji ya ce mini, “Annabawa suna ta annabcin ƙarya da sunana. Ban aike su ba, ban kuma naɗa su ba, ban yi musu magana ba. Suna muku annabci wahayin ƙarya, suna muku duba marar amfani, suna bautar gumaka suna kuma bayyana tunanin kansu ne.