Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da False Prophets: Before destruction of Jerusalem
Ayoyi game da Before destruction of Jerusalem
annabawan ƙarya da yawa za su firfito su kuma ruɗi mutane da yawa.
Gama Kiristi masu yawa na ƙarya, da annabawan ƙarya za su firfito, su kuma aikata manyan alamu da ayyukan banmamaki don su ruɗi har da zaɓaɓɓu ma in zai yiwu.