Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Esau: Polygamy of
Ayoyi game da Polygamy of
Isuwa ya ɗauko matansa daga cikin matan Kan’ana, ya ɗauko Ada ’yar Elon mutumin Hitti, da Oholibama ’yar Ana wadda take jikanyar Zibeyon Bahiwiye
ya kuma auri Basemat ’yar Ishmayel wadda take ’yar’uwar Nebayiwot.