Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Esau: Mount of Edom, called Mount of Esau

4 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da Mount of Edom, called Mount of Esau

  1. “A wannan rana,” in jin Ubangiji, “zan hallaka masu hikimar Edom, zan shafe mutane masu fahima a duwatsun Isuwa.

  2. Jarumawanki, ya Teman, za su razana, za a kashe kowane mutum a duwatsun Isuwa.

  3. Gidan Yaƙub zai zama kamar wuta, gidan Yusuf kuma kamar harshen wuta; gidan Isuwa zai zama kamar tattaka, za a kuma sa masa wuta yă ƙone. Babu wanda zai tsira daga gidan Isuwa.” Ni Ubangiji na faɗa.

  4. Mutane daga Negeb za su mamaye duwatsun Isuwa, mutane kuma daga gindin tuddai za su mallaki ƙasar Filistiyawa. Za su mamaye filayen Efraim da Samariya, Benyamin kuwa zai mallaki Gileyad.