Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Epistles: Of Luke to Theophilus

4 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Of Luke to Theophilus

  1. Mutane da yawa sun ɗau niyyar rubuta labarin abubuwan da aka cika a cikinmu,

  2. kamar yadda muka karɓe su daga waɗanda tun farko shaidu ne da kuma masu hidimar bishara.

  3. Saboda haka, da yake ni da kaina na binciko kome a hankali daga farko, na ga ya yi kyau in rubuta maka labarin dalla-dalla, ya mafifici Tiyofilus,

  4. don ka san tabbacin abubuwan da aka koyar da kai.