Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Dreams: Prosperity of sinners
Ayoyi game da Prosperity of sinners
mugun mutum bai taɓa daɗewa ba, farin cikin mutum na ɗan gajeren lokaci ne.
Ko da ya ƙasaita ya kai sararin sama, kansa kuma yana taɓa gizagizai.
Zai hallaka har abada, kamar bayan gidansa; waɗanda suka gan shi za su ce, ‘Ina yake?’
Kamar mafarki haka zai ɓace, ba za a ƙara ganinsa ba zai ɓace kamar wahayi da dare.