Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Demons: Testify to the divinity of Jesus
Ayoyi game da Testify to the divinity of Jesus
Nan take, sai wani mutum mai mugun ruhu a majami’arsu, ya ɗaga murya ya ce,
“Ina ruwanka da mu, Yesu Banazare? Ka zo ne don ka hallaka mu? Na san wane ne kai, Mai Tsarki nan na Allah!”