Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Demons: Disciples could not expel
Ayoyi game da Disciples could not expel
Da Yesu ya shiga gida, almajiransa suka tambaye shi a ɓoye, suka ce, “Me ya sa ba mu iya fitar da shi ba?”
Ya amsa ya ce, “Sai da addu’akaɗai irin wannan yakan fita.”