Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Damascus: Besieged by Rezon

2 ayoyi · 12 fannoni

Ayoyi game da Besieged by Rezon

  1. Allah kuwa ya tayar wa Solomon wani abokin gāba, mai suna Rezon, ɗan Eliyada, wanda ya gudu daga maigidansa, Hadadezer sarkin Zoba.

  2. Rezon ya tattara mutane kewaye da shi, ya zama kuma shugaban ’yan tawaye sa’ad da Dawuda ya hallaka mayaƙan Zoba; ’yan tawayen suka tafi Damaskus, inda suka zauna, suka kuma yi mulki.